83
Q.S Al-Isra'i (17:83)
وَاِذَآ اَنْعَمْنَا عَلَى الْاِنْسَانِ اَعْرَضَ وَنَاٰ بِجَانِبِهٖۚ وَاِذَا مَسَّهُ الشَّرُّ كَانَ يَـُٔوْسًا
wa iżā an‘amnā ‘alal-insāni a‘raḍa wa na'ā bijānibih(ī), wa iżā massahusy-syarru kāna ya'ūsā(n).
Kuma idan Muka dandana mutum rahama, sai ya jũya baya kuma ya nisance. Kuma idan musiba ta sãme shi, sai ya yi yanke ƙauna.