ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



82

Q.S Al-Isra'i (17:82)

وَنُنَزِّلُ مِنَ الْقُرْاٰنِ مَا هُوَ شِفَاۤءٌ وَّرَحْمَةٌ لِّلْمُؤْمِنِيْنَۙ وَلَا يَزِيْدُ الظّٰلِمِيْنَ اِلَّا خَسَارًا

wa nunazzilu minal-qur'āni mā huwa syifā'uw wa raḥmatul lil-mu'minīn(a), wa lā yazīduẓ-ẓālimīna illā khasārā(n).

Kuma Muna saukar da daga Alƙur'ani abin da shi ne warkarwa da rahama ga muminai. Kuma ba ya ƙara wa mãsu zãunci ba face hasara.