56
Q.S Al-Hijr (15:56)
قَالَ وَمَنْ يَّقْنَطُ مِنْ رَّحْمَةِ رَبِّهٖٓ اِلَّا الضَّاۤلُّوْنَ
qāla wa may yaqnaṭu mir raḥmati rabbihī illaḍ-ḍāllūn(a).
Ya ce: 'Kuma wane ne ke yanke ƙauna daga rahamar Ubangijinsa face mãsu ɓata?'