ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



55
Q.S Al-Hijr (15:55)

قَالُوْا بَشَّرْنٰكَ بِالْحَقِّ فَلَا تَكُنْ مِّنَ الْقٰنِطِيْنَ

qālū basysyarnāka bil-ḥaqqi falā takum minal-qāniṭīn(a).

Suka ce: 'Mun bushara maka da gaskiya, saboda haka kada ka kasance daga mãsu yanke ƙauna.'