97
Q.S Yusuf (12:97)
قَالُوْا يٰٓاَبَانَا اسْتَغْفِرْ لَنَا ذُنُوْبَنَآ اِنَّا كُنَّا خٰطِـِٕيْنَ
qālū yā abānastagfir lanā żunūbanā innā kunnā khāṭi'īn(a).
Suka ce: 'Ya mahaifinmu! Ka nemi gafara domin mu game da munanan ayyukanmu. Lalle mu mun kasance mãsu laifi.'