96
Q.S Yusuf (12:96)
فَلَمَّآ اَنْ جَاۤءَ الْبَشِيْرُ اَلْقٰىهُ عَلٰى وَجْهِهٖ فَارْتَدَّ بَصِيْرًاۗ قَالَ اَلَمْ اَقُلْ لَّكُمْۙ اِنِّيْٓ اَعْلَمُ مِنَ اللّٰهِ مَا لَا تَعْلَمُوْنَ
falammā an jā'al-basyīru alqāhu ‘alā wajihihī fartadda baṣīrā(n), qāla alam aqul lakum, innī a‘lamu minallāhi mā lā ta‘lamūn(a).
To lokacin da mai bushara ya zo, ya jẽfa ta a kan fuskarsa, sai ya koma ya gani. Ya ce: 'Shin ban ce muku ba cewa lalle ni ina sanin daga Allah abin da ba ku sani ba?'