82
Q.S Yusuf (12:82)
وَسْـَٔلِ الْقَرْيَةَ الَّتِيْ كُنَّا فِيْهَا وَالْعِيْرَ الَّتِيْٓ اَقْبَلْنَا فِيْهَاۗ وَاِنَّا لَصٰدِقُوْنَ
was'alil-qaryatal-latī kunnā fīhā wal-‘īral-latī aqbalnā fīhā, wa innā laṣādiqūn(a).
'Kuma ka tambayi gari da muka kasance a cikinta da ƙungiyar da muka zo da ita. Kuma lalle mu mãsu gaskiya ne.'