ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



81

Q.S Yusuf (12:81)

اِرْجِعُوْٓا اِلٰٓى اَبِيْكُمْ فَقُوْلُوْا يٰٓاَبَانَآ اِنَّ ابْنَكَ سَرَقَۚ وَمَا شَهِدْنَآ اِلَّا بِمَا عَلِمْنَا وَمَا كُنَّا لِلْغَيْبِ حٰفِظِيْنَ

irji‘ū ilā abīkum fa qūlū yā abānā innabnaka saraq(a), wa mā syahidnā illā bimā ‘alimnā wa mā kunnā lil-gaibi ḥāfiẓīn(a).

'Ku koma zuwa mahaifinku, kuma ku ce: 'Ya mahaifinmu! Lalle ɗanka ya sata, kuma ba mu shaida ba face abin da muka sani. Kuma ba mu kasance mãsu kiyaye ga gaibi ba.'