18
Q.S Yusuf (12:18)
وَجَاۤءُوْ عَلٰى قَمِيْصِهٖ بِدَمٍ كَذِبٍۗ قَالَ بَلْ سَوَّلَتْ لَكُمْ اَنْفُسُكُمْ اَمْرًاۗ فَصَبْرٌ جَمِيْلٌ ۗوَاللّٰهُ الْمُسْتَعَانُ عَلٰى مَا تَصِفُوْنَ
wa jā'ū ‘alā qamīṣihī bidamin każib(in), qāla bal sawwalat lakum anfusukum amrā(n), fa ṣabrun jamīl(un), wallāhul musta‘ānu ‘alā mā taṣifūn(a).
Kuma suka kawo rigarsa da jini na ƙarya. Ya ce: 'A'a! Zuciyarku ta ƙawata muku wani abu. Saboda haka haƙuri mai kyau ne. Kuma Allah ne ake neman taimako game da abin da kuke bayyana.'