17
Q.S Yusuf (12:17)
قَالُوْا يٰٓاَبَانَآ اِنَّا ذَهَبْنَا نَسْتَبِقُ وَتَرَكْنَا يُوْسُفَ عِنْدَ مَتَاعِنَا فَاَكَلَهُ الذِّئْبُۚ وَمَآ اَنْتَ بِمُؤْمِنٍ لَّنَا وَلَوْ كُنَّا صٰدِقِيْنَ
qālū yā abānā innā żahabnā nastabiqu wa taraknā yūsufa ‘inda matā‘inā fa akalahuż-żi'b(u), wa mā anta bimu'minil lanā wa lau kunnā ṣādiqīn(a).
Suka ce: 'Ya mahaifinmu! Lalle mu mun tafi mu yi wasa, kuma mun bar Yusuf tare da kayanmu, sai kyarkeci ya ci shi. Kuma kai ba za ka yi imani da mu ba ko da mun kasance mãsu gaskiya.'