ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



108
Q.S Yunus (10:108)

قُلْ يٰٓاَيُّهَا النَّاسُ قَدْ جَاۤءَكُمُ الْحَقُّ مِنْ رَّبِّكُمْ ۚفَمَنِ اهْتَدٰى فَاِنَّمَا يَهْتَدِيْ لِنَفْسِهٖ ۚوَمَنْ ضَلَّ فَاِنَّمَا يَضِلُّ عَلَيْهَا ۚوَمَآ اَنَا۠ عَلَيْكُمْ بِوَكِيْلٍۗ

qul yā ayyuhan-nāsu qad jā'akumul-ḥaqqu mir rabbikum, fa manihtadā fa innamā yahtadī linafsih(ī), wa man ḍalla fa innamā yaḍillu ‘alaihā, wa mā ana ‘alaikum biwakīl(in).

Kuma idan mata ta ji tsoron ƙiyayya ko jũya baya daga mijinta, to babu laifi a gare su su yi sulhu tsakaninsu. Kuma sulhu ne mafi alheri. Kuma an sanya ƙin zuciya a cikin zukãta. Kuma idan kun yi kyau kuma ku yi taƙawa, to lalle Allah Yana sanin abin da kuke aikatãwa.