102
Q.S Yunus (10:102)
فَهَلْ يَنْتَظِرُوْنَ اِلَّا مِثْلَ اَيَّامِ الَّذِيْنَ خَلَوْا مِنْ قَبْلِهِمْۗ قُلْ فَانْتَظِرُوْٓا اِنِّيْ مَعَكُمْ مِّنَ الْمُنْتَظِرِيْنَ
fahal yantaẓirūna illā miṡla ayyāmil-lażīna khalau min qablihim, qul fantaẓirū innī ma‘akum minal-muntaẓirīn(a).
Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, za Mu shigar da su Aljanna ƙoramu ke gudana a ƙarƙashinta, suna dawwama a cikinta har abada. Wa'adin Allah gaskiya ne. Kuma wane ne mafi gaskiya magana fiye da Allah?