Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Akhlak dan Adab Etika dan hak-hak umum Meminta izin Meminta izin di hotel dan tempat-tempat umum

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 1
29
Q.S An-Nur (24:29)

لَيْسَ عَلَيْكُمْ جُنَاحٌ اَنْ تَدْخُلُوْا بُيُوْتًا غَيْرَ مَسْكُوْنَةٍ فِيْهَا مَتَاعٌ لَّكُمْۗ وَاللّٰهُ يَعْلَمُ مَا تُبْدُوْنَ وَمَا تَكْتُمُوْنَ

laisa ‘alaikum junāḥun an tadkhulū buyūtan gaira maskūnatin fīhā matā‘ul lakum, wallāhu ya‘lamu mā tubdūna wa mā taktumūn(a).

Ba laifi a gare ku idan kun shiga gidaje marasa zama, a cikinsu akwai amfaninku. Kuma Allah Yana sanin abin da kuke bayyana da abin da kuke ɓoye.