وَيَوْمَ يَعَضُّ الظَّالِمُ عَلٰى يَدَيْهِ يَقُوْلُ يٰلَيْتَنِى اتَّخَذْتُ مَعَ الرَّسُوْلِ سَبِيْلًا
wa yauma ya‘aḍḍuẓ-ẓālimu ‘alā yadaihi yaqūlu yā laitanittakhażtu ma‘ar-rasūli sabīlā(n).
Kuma a rãnar da zãunci zai cije hannunsa, yana cẽwa: 'Kaitona! Da lalle na ɗauki hanya tare da Manzo.'
يٰوَيْلَتٰى لَيْتَنِيْ لَمْ اَتَّخِذْ فُلَانًا خَلِيْلًا
yā wailatā laitanī lam attakhiż fulānan khalīlā(n).
'Kaitona! Da lalle ban ɗauki wannan mutum abokin tarayya ba.'
لَقَدْ اَضَلَّنِيْ عَنِ الذِّكْرِ بَعْدَ اِذْ جَاۤءَنِيْۗ وَكَانَ الشَّيْطٰنُ لِلْاِنْسَانِ خَذُوْلًا
laqad aḍallanī ‘aniż-żikri ba‘da iż jā'anī, wa kānasy-syaiṭānu lil-insāni khażūlā(n).
'Lalle shi ya ɓatar da ni daga tunatarwa bayan ta zo mini.' Kuma lalle Shaiɗan ya kasance mai ɓatar da mutum.