Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Ilmu Ilmu Hadis Meneliti kesahihan hadis

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 2
83
Q.S An-Nisa'i (4:83)

وَاِذَا جَاۤءَهُمْ اَمْرٌ مِّنَ الْاَمْنِ اَوِ الْخَوْفِ اَذَاعُوْا بِهٖ ۗ وَلَوْ رَدُّوْهُ اِلَى الرَّسُوْلِ وَاِلٰٓى اُولِى الْاَمْرِ مِنْهُمْ لَعَلِمَهُ الَّذِيْنَ يَسْتَنْۢبِطُوْنَهٗ مِنْهُمْ ۗ وَلَوْلَا فَضْلُ اللّٰهِ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَتُهٗ لَاتَّبَعْتُمُ الشَّيْطٰنَ اِلَّا قَلِيْلًا

wa iżā jā'ahum amrum minal-amni awil-khaufi ażā‘ū bih(ī), wa lau ruddūhu ilar-rasūli wa ilā ulil-amri minhum la‘alimahul-lażīna yastambiṭūnahū minhum, wa lau lā faḍlullāhi ‘alaikum wa raḥmatuhū lattaba‘tumusy-syaiṭāna illā qalīlā(n).

Kuma idan wani al'amari na aminci ko na tsoro ya zo gare su, sai su yada shi. Kuma da sun mayar da shi ga Manzo da waɗanda ke da al'amari daga gare su, da waɗanda suke da ilimi daga gare su sun san shi. Kuma da ba domin falalar Allah da rahamarSa ba a kanku, da lalle kun bi Shaiɗan face kaɗan.


6
Q.S Al-Hujurat (49:6)

يٰٓاَيُّهَا الَّذِيْنَ اٰمَنُوْٓا اِنْ جَاۤءَكُمْ فَاسِقٌۢ بِنَبَاٍ فَتَبَيَّنُوْٓا اَنْ تُصِيْبُوْا قَوْمًاۢ بِجَهَالَةٍ فَتُصْبِحُوْا عَلٰى مَا فَعَلْتُمْ نٰدِمِيْنَ

yā ayyuhal-lażīna āmanū in jā'akum fāsiqum binaba'in fa tabayyanū an tuṣībū qaumam bijahālatin fa tuṣbiḥū ‘alā mā fa‘altum nādimīn(a).

Ya waɗanda suka yi ĩmãni! Idan mai fasik ya zo muku da wani labari, sai ku tabbatar da shi, tsammãninku ku yi wa wasu mutãne cutarwa bisa jahilci, sa'an nan ku wayi gari kunã nadama a kan abin da kuka yi.