Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Hukum umum atau sipil Perceraian Li’an (Menuduh Istri Berbuat Zina)

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 4
6
Q.S An-Nur (24:6)

وَالَّذِيْنَ يَرْمُوْنَ اَزْوَاجَهُمْ وَلَمْ يَكُنْ لَّهُمْ شُهَدَاۤءُ اِلَّآ اَنْفُسُهُمْ فَشَهَادَةُ اَحَدِهِمْ اَرْبَعُ شَهٰدٰتٍۢ بِاللّٰهِ ۙاِنَّهٗ لَمِنَ الصّٰدِقِيْنَ

wal-lażīna yarmūna azwājahum wa lam yakul lahum syuhadā'u illā anfusuhum fa syahādatu aḥadihim arba‘u syahādātim billāh(i), innahū laminaṣ-ṣādiqīn(a).

Kuma waɗanda suke zargin matansu (da zina), kuma ba su da shaidu face kansu, to shaidar ɗayansu huɗu ce da rantsuwa da Allah cewa lalle shi daga mãsu gaskiya ne.


7
Q.S An-Nur (24:7)

وَالْخَامِسَةُ اَنَّ لَعْنَتَ اللّٰهِ عَلَيْهِ اِنْ كَانَ مِنَ الْكٰذِبِيْنَ

wal-khāmisatu anna la‘natallāhi ‘alaihi in kāna minal-kāżibīn(a).

Kuma ta biyar cewa la'anar Allah a kansa idan ya kasance daga mãsu ƙarya.


8
Q.S An-Nur (24:8)

وَيَدْرَؤُا عَنْهَا الْعَذَابَ اَنْ تَشْهَدَ اَرْبَعَ شَهٰدٰتٍۢ بِاللّٰهِ اِنَّهٗ لَمِنَ الْكٰذِبِيْنَ ۙ

wa yadra'u ‘anhal-‘ażāba an tasyhada arba‘a syahādātim billāhi innahū laminal-kāżibīn(a).

Kuma ta kawar da azaba daga gare ta idan ta yi shahãda huɗu da Allah cewa lalle shi daga mãsu ƙarya ne.


9
Q.S An-Nur (24:9)

وَالْخَامِسَةَ اَنَّ غَضَبَ اللّٰهِ عَلَيْهَآ اِنْ كَانَ مِنَ الصّٰدِقِيْنَ

wal-khāmisata anna gaḍaballāhi ‘alaihā in kāna minaṣ-ṣādiqīn(a).

Kuma ta biyar cewa fushi Allah a kanta idan shi (miji) yana daga mãsu gaskiya.