Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Akhlak dan Adab Akhlak Akhlak Buruk Berbaur dengan orang-orang bodoh

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 3
140
Q.S An-Nisa'i (4:140)

وَقَدْ نَزَّلَ عَلَيْكُمْ فِى الْكِتٰبِ اَنْ اِذَا سَمِعْتُمْ اٰيٰتِ اللّٰهِ يُكْفَرُ بِهَا وَيُسْتَهْزَاُ بِهَا فَلَا تَقْعُدُوْا مَعَهُمْ حَتّٰى يَخُوْضُوْا فِيْ حَدِيْثٍ غَيْرِهٖٓ ۖ اِنَّكُمْ اِذًا مِّثْلُهُمْ ۗ اِنَّ اللّٰهَ جَامِعُ الْمُنٰفِقِيْنَ وَالْكٰفِرِيْنَ فِيْ جَهَنَّمَ جَمِيْعًاۙ

wa qad nazzala ‘alaikum fil-kitābi an iżā sami‘tum āyātillāhi yukfaru bihā wa yustahza'u bihā falā taq‘udū ma‘ahum ḥattā yakhūḍū fī ḥadīṡin gairih(ī), innakum iżam miṡlahum, innallāha jāmi‘ul-munāfiqīna wal-kāfirīna fī jahannama jamī‘ā(n).

Kuma lalle Ya saukar muku a Littafi cewa idan kun ji ãyõyin Allah ana ƙaryatawa da su kuma ana yi musu izgili, to kada ku zauna tare da su har su shiga cikin wani magana dabam. Domin a lokacin nan za ku kasance kamar su. Lalle Allah zai tattara munafukai da mãsu kafirta gaba ɗaya a Jahannama.


68
Q.S Al-An'am (6:68)

وَاِذَا رَاَيْتَ الَّذِيْنَ يَخُوْضُوْنَ فِيْٓ اٰيٰتِنَا فَاَعْرِضْ عَنْهُمْ حَتّٰى يَخُوْضُوْا فِيْ حَدِيْثٍ غَيْرِهٖۗ وَاِمَّا يُنْسِيَنَّكَ الشَّيْطٰنُ فَلَا تَقْعُدْ بَعْدَ الذِّكْرٰى مَعَ الْقَوْمِ الظّٰلِمِيْنَ

wa iżā ra'aital-lażīna yakhūḍūna fī āyātinā fa a‘riḍ ‘anhum ḥattā yakhūḍū fī ḥadīṡin gairih(ī), wa immā yunsiyannakasy-syaiṭānu falā taq‘ud ba‘daż-żikrā ma‘al-qaumiẓ-ẓālimīn(a).

Kuma idan ka ga waɗanda suke shiga cikin ãyõyinMu, to ka jũya baya daga gare su har su shiga cikin magana dabam. Kuma idan Shaiɗan ya sa ka manta, to kada ka zauna tare da mutanen zãunci bayan tunawa.


199
Q.S Al-A'araf (7:199)

خُذِ الْعَفْوَ وَأْمُرْ بِالْعُرْفِ وَاَعْرِضْ عَنِ الْجٰهِلِيْنَ

khużil-‘afwa wa'mur bil-‘urfi wa a‘riḍ ‘anil-jāhilīn(a).

Ka ɗauki abin da aka gafarta, kuma ka yi umurni da abin da yake kyau, kuma ka jũya baya daga jahilai.