فَاَنْجَيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ
fa anjaināhu wa ahlahū illamra'atahū kānat minal-gābirīn(a).
Sai Muka tsire shi da iyalinsa face matarsa, ta kasance daga mãsu baya.
ضَرَبَ اللّٰهُ مَثَلًا لِّلَّذِيْنَ كَفَرُوا امْرَاَتَ نُوْحٍ وَّامْرَاَتَ لُوْطٍۗ كَانَتَا تَحْتَ عَبْدَيْنِ مِنْ عِبَادِنَا صَالِحَيْنِ فَخَانَتٰهُمَا فَلَمْ يُغْنِيَا عَنْهُمَا مِنَ اللّٰهِ شَيْـًٔا وَّقِيْلَ ادْخُلَا النَّارَ مَعَ الدّٰخِلِيْنَ
Ḍaraballāhu maṡalal lil-lażīna kafarumra'ata nūḥiw wamra'ata lūṭ(in), kānatā taḥta ‘abdaini min ‘ibādinā ṣāliḥaini fa khānatāhumā falam yugniyā ‘anhumā minallāhi syai'aw wa qīladkhulan-nāra ma‘ad-dākhilīn(a).
Allah Ya buga wa waɗanda suka kãfirta misalin matar Nūhu da matar Lūtu. Sun kasance a ƙarƙashin bãyī daga cikin bāyiNa masu alhēri, amma suka yi musu ha'inci, ba su amfane su ba daga Allah komai. Aka ce, 'Ku shiga wuta tare da waɗanda ke shiga.'