Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Wanita, Darah dan Nikah Para wanita yang kafir di jaman dahulu Istri Nabi Luth AS

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 8
83
Q.S Al-A'araf (7:83)

فَاَنْجَيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ

fa anjaināhu wa ahlahū illamra'atahū kānat minal-gābirīn(a).

Sai Muka tsire shi da iyalinsa face matarsa, ta kasance daga mãsu baya.


84
Q.S Al-A'araf (7:84)

وَاَمْطَرْنَا عَلَيْهِمْ مَّطَرًاۗ فَانْظُرْ كَيْفَ كَانَ عَاقِبَةُ الْمُجْرِمِيْنَ ࣖ

wa amṭarnā ‘alaihim maṭarā(n), fanẓur kaifa kāna ‘āqibatul-mujrimīn(a).

Kuma Muka saukar da ruwan sama a kansu. Ka dũbi yadda ya ƙare waɗanda suka yi laifi.


60
Q.S Al-Hijr (15:60)

اِلَّا امْرَاَتَهٗ قَدَّرْنَآ اِنَّهَا لَمِنَ الْغٰبِرِيْنَ ࣖ

illamra'atahū qaddarnā innahā laminal-gābirīn(a).

'face matarsa. Lalle mu za mu bar ta, lalle ita daga mãsu baya.'


171
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:171)

اِلَّا عَجُوْزًا فِى الْغٰبِرِيْنَ ۚ

illā ‘ajūzan fil-gābirīn(a).

sai wata tsohuwa daga waɗanda suka rage.


172
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:172)

ثُمَّ دَمَّرْنَا الْاٰخَرِيْنَ ۚ

Ṡumma dammarnal-ākharīn(a).

Sai Muka halaka sauran.


32
Q.S Al-Ankabut (29:32)

قَالَ اِنَّ فِيْهَا لُوْطًا ۗقَالُوْا نَحْنُ اَعْلَمُ بِمَنْ فِيْهَا ۖ لَنُنَجِّيَنَّهٗ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ

qāla inna fīhā lūṭā(n), qālū naḥnu a‘lamu biman fīhā, lanunajjiyannahū wa ahlahū illamra'atahū kānat minal-gābirīn(a).

Ya ce 'Lalle ne a cikinta akwai Lut.' Suka ce 'Mu mafi sani ne da wanda ke cikinta. Lalle ne za Mu cece shi da iyalinsa sai matarsa. Ta kasance daga waɗanda suka rage.'


33
Q.S Al-Ankabut (29:33)

وَلَمَّآ اَنْ جَاۤءَتْ رُسُلُنَا لُوْطًا سِيْۤءَ بِهِمْ وَضَاقَ بِهِمْ ذَرْعًا وَّقَالُوْا لَا تَخَفْ وَلَا تَحْزَنْ ۗاِنَّا مُنَجُّوْكَ وَاَهْلَكَ اِلَّا امْرَاَتَكَ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ

wa lammā an jā'at rusulunā lūṭan sī'a bihim wa ḍāqa bihim żar‘aw wa qālū lā takhaf wa lā taḥzan, innā munajjūka wa ahlaka illamra'ataka kānat minal-gābirīn(a).

Kuma a lokacin da manzanninMu suka zo wa Lut, ya ji baƙin ciki saboda su kuma ya ƙunƙuntar da su. Suka ce 'Kada ka ji tsoro kuma kada ka yi baƙin ciki. Lalle ne mu masu ceton ka ne da iyalinka sai matarka. Ta kasance daga waɗanda suka rage.'


10
Q.S At-Tahrim (66:10)

ضَرَبَ اللّٰهُ مَثَلًا لِّلَّذِيْنَ كَفَرُوا امْرَاَتَ نُوْحٍ وَّامْرَاَتَ لُوْطٍۗ كَانَتَا تَحْتَ عَبْدَيْنِ مِنْ عِبَادِنَا صَالِحَيْنِ فَخَانَتٰهُمَا فَلَمْ يُغْنِيَا عَنْهُمَا مِنَ اللّٰهِ شَيْـًٔا وَّقِيْلَ ادْخُلَا النَّارَ مَعَ الدّٰخِلِيْنَ

Ḍaraballāhu maṡalal lil-lażīna kafarumra'ata nūḥiw wamra'ata lūṭ(in), kānatā taḥta ‘abdaini min ‘ibādinā ṣāliḥaini fa khānatāhumā falam yugniyā ‘anhumā minallāhi syai'aw wa qīladkhulan-nāra ma‘ad-dākhilīn(a).

Allah Ya buga wa waɗanda suka kãfirta misalin matar Nūhu da matar Lūtu. Sun kasance a ƙarƙashin bãyī daga cikin bāyiNa masu alhēri, amma suka yi musu ha'inci, ba su amfane su ba daga Allah komai. Aka ce, 'Ku shiga wuta tare da waɗanda ke shiga.'