Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Akhlak dan Adab Akhlak Akhlak Buruk Bathr (Tidak menerima kebenaran,tidak mensyukuri nikmat)

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 3
47
Q.S Al-Anfal (8:47)

وَلَا تَكُوْنُوْا كَالَّذِيْنَ خَرَجُوْا مِنْ دِيَارِهِمْ بَطَرًا وَّرِئَاۤءَ النَّاسِ وَيَصُدُّوْنَ عَنْ سَبِيْلِ اللّٰهِ ۗوَاللّٰهُ بِمَايَعْمَلُوْنَ مُحِيْطٌ

wa lā takūnū kal-lażīna kharajū min diyārihim baṭaraw wa ri'ā'an-nāsi wa yaṣuddūna ‘an sabīlillāh(i), wallāhu bimā ya‘malūna muḥīṭ(un).

Kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidajensu suna alfahari da nuna wa mutane, kuma suna hana daga hanya Allah. Kuma Allah Yana kewaye da abin da suke aikatãwa.


10
Q.S Hud (11:10)

وَلَىِٕنْ اَذَقْنٰهُ نَعْمَاۤءَ بَعْدَ ضَرَّاۤءَ مَسَّتْهُ لَيَقُوْلَنَّ ذَهَبَ السَّيِّاٰتُ عَنِّيْ ۗاِنَّهٗ لَفَرِحٌ فَخُوْرٌۙ

wa la'in ażaqnāhu na‘mā'a ba‘da ḍarrā'a massathu layaqūlanna żahabas-sayyi'ātu ‘annī, innahū lafariḥun fakhūr(un).

Kuma idan Muka dandana masa alheri bayan wahala ta sãme shi, lalle ya ce: 'Munanan abubuwa sun tafi daga gare ni.' Lalle ya yi alfahari kuma ya yi farin ciki.


58
Q.S Al-Qasas (28:58)

وَكَمْ اَهْلَكْنَا مِنْ قَرْيَةٍ ۢ بَطِرَتْ مَعِيْشَتَهَا ۚفَتِلْكَ مَسٰكِنُهُمْ لَمْ تُسْكَنْ مِّنْۢ بَعْدِهِمْ اِلَّا قَلِيْلًاۗ وَكُنَّا نَحْنُ الْوٰرِثِيْنَ

wa kam ahlaknā min qaryatim baṭirat ma‘īsyatahā, fatilka masākinuhum lam tuskam mim ba‘dihim illā qalīlā(n), wa kunnā naḥnul-wāriṡīn(a).

'Ku je zuwa gare shi, sai ku ce: 'Lalle mu manzannin Ubangijinka ne, sai ka sallama 'ya'yan Isra'ila tare da mu, kuma kada ka azabta su. Lalle mu zo muku da alama daga Ubangijinka. Kuma salama a kan wanda ya bi shiriya.'