مِنْ قَبْلُ هُدًى لِّلنَّاسِ وَاَنْزَلَ الْفُرْقَانَ ەۗ اِنَّ الَّذِيْنَ كَفَرُوْا بِاٰيٰتِ اللّٰهِ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيْدٌ ۗوَاللّٰهُ عَزِيْزٌ ذُو انْتِقَامٍۗ
min qablu hudal lin-nāsi wa anzalal-furqān(a), innal-lażīna kafarū bi āyātillāhi lahum ‘ażābun syadīd(un), wallāhu ‘azīzun żuntiqām(in).
A gabãni, a matsayin shiriya ga mutane, kuma Ya saukar da Al-Furqan. Lalle waɗanda suka kafirta da ãyõyin Allah, a gare su akwai azaba mai tsanani. Kuma Allah Mai girma ne, Mai ramuwa.
وَمَنْ اَظْلَمُ مِمَّنْ ذُكِّرَ بِاٰيٰتِ رَبِّهٖ ثُمَّ اَعْرَضَ عَنْهَا ۗاِنَّا مِنَ الْمُجْرِمِيْنَ مُنْتَقِمُوْنَ ࣖ
wa man aẓlamu mimman żukkira bi'āyāti rabbihī ṡumma a‘raḍa ‘anhā, innā minal-mujrimīna muntaqimūn(a).
Kuma wane ne mafi zãunci fiye da wanda aka tunatar da shi da ãyõyin Ubangijinsa sa'an nan ya jũya baya daga gare su? Lalle mu daga mãsu ɗaukar fansa ne ga mãsu laifi.
يَوْمَ نَبْطِشُ الْبَطْشَةَ الْكُبْرٰىۚ اِنَّا مُنْتَقِمُوْنَ
yauma nabṭisyul baṭsyatal kubrā, innā muntaqimūn(a).
A rãnar da Muka yi musu damƙa mai girma, lalle Mũ mãsu ramuwa ne.