Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Islam Pembatal Keislaman Yang Menyebabkan Kemunduran Umat Islam Kesyirikan Syirik merupakan dosa terbesar (mati dalam keadaan syirik tidak akan diampuni Allah)

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 4
48
Q.S An-Nisa'i (4:48)

اِنَّ اللّٰهَ لَا يَغْفِرُ اَنْ يُّشْرَكَ بِهٖ وَيَغْفِرُ مَا دُوْنَ ذٰلِكَ لِمَنْ يَّشَاۤءُ ۚ وَمَنْ يُّشْرِكْ بِاللّٰهِ فَقَدِ افْتَرٰٓى اِثْمًا عَظِيْمًا

innallāha lā yagfiru ay yusyraka bihī wa yagfiru mā dūna żālika limay yasyā'(u), wa may yusyrik billāhi fa qadiftarā iṡman ‘aẓīmā(n).

Lalle Allah ba Ya gafarta shirki, kuma Yana gafarta abin da ya rage daga gare shi ga wanda Yake so. Kuma duk wanda ya yi shirki da Allah, to lalle ya ƙirƙira laifi mai girma.


116
Q.S An-Nisa'i (4:116)

اِنَّ اللّٰهَ لَا يَغْفِرُ اَنْ يُّشْرَكَ بِهٖ وَيَغْفِرُ مَا دُوْنَ ذٰلِكَ لِمَنْ يَّشَاۤءُ ۗ وَمَنْ يُّشْرِكْ بِاللّٰهِ فَقَدْ ضَلَّ ضَلٰلًا ۢ بَعِيْدًا

innallāha lā yagfiru ay yusyraka bihī wa yagfiru mā dūna żālika limay yasyā'(u), wa may yusyrik billāhi faqad ḍalla ḍalālam ba‘īdā(n).

Lalle Allah ba Ya gafarta shirki, kuma Yana gafarta abin da ya rage daga gare shi ga wanda Yake so. Kuma duk wanda ya yi shirki da Allah, to lalle ya ɓace da ɓata mai nisa.


8
Q.S Al-Anfal (8:8)

لِيُحِقَّ الْحَقَّ وَيُبْطِلَ الْبَاطِلَ وَلَوْ كَرِهَ الْمُجْرِمُوْنَۚ

liyuḥiqqal-ḥaqqa wa yubṭilal-bāṭila wa lau karihal-mujrimūn(a).

Domin Ya tabbatar da gaskiya kuma Ya ɓata ƙarya ko da mãsu laifi suna ƙi.


13
Q.S Luqman (31:13)

وَاِذْ قَالَ لُقْمٰنُ لِابْنِهٖ وَهُوَ يَعِظُهٗ يٰبُنَيَّ لَا تُشْرِكْ بِاللّٰهِ ۗاِنَّ الشِّرْكَ لَظُلْمٌ عَظِيْمٌ

wa iż qāla luqmānu libnihī wa huwa ya‘iẓuhū yā bunayya lā tusyrik billāh(i), innasy-syirka laẓulmun ‘aẓīm(un).

Kuma a lõkacin da Luqman ya ce wa ɗansa yana yi masa wa'azi: 'Ya ɗana! Kada ka yi shirki da Allah. Lalle shirki babban zãunci ne.'