Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Sejarah Sifat-Sifat Nabi Muhammad Shalallahu alaihi wassalam Istri-Istri Nabi Muhammad Shalallahu alaihi wassalam Ayat kebebasan memilih

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 2
28
Q.S Al-Ahzab (33:28)

يٰٓاَيُّهَا النَّبِيُّ قُلْ لِّاَزْوَاجِكَ اِنْ كُنْتُنَّ تُرِدْنَ الْحَيٰوةَ الدُّنْيَا وَزِيْنَتَهَا فَتَعَالَيْنَ اُمَتِّعْكُنَّ وَاُسَرِّحْكُنَّ سَرَاحًا جَمِيْلًا

yā ayyuhan-nabiyyu qul li'azwājika in kuntunna turidnal-ḥayātad-dun-yā wa zīnatahā fa ta‘ālaina umatti‘kunna wa usarriḥkunna sarāḥan jamīlā(n).

Yã kai Annabi! Ka ce wa mãtanka, 'Idan kuna son rayuwar duniya da ƙawanta, sai ku zo in ba ku abin jin daɗi (mut'ah) kuma in sake ku da kyau.'


29
Q.S Al-Ahzab (33:29)

وَاِنْ كُنْتُنَّ تُرِدْنَ اللّٰهَ وَرَسُوْلَهٗ وَالدَّارَ الْاٰخِرَةَ فَاِنَّ اللّٰهَ اَعَدَّ لِلْمُحْسِنٰتِ مِنْكُنَّ اَجْرًا عَظِيْمًا

wa in kuntunna turidnallāha wa rasūlahū wad-dāral-ākhirata fa innallāha a‘adda lil-muḥsināti minkunna ajran ‘aẓīmā(n).

Kuma idan kuna son Allah da ManzonSa da gidan Lahira, to lalle Allah Ya shirya babban lada ga masu kyautatawa daga gare ku.