Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Sejarah Sifat-Sifat Nabi Muhammad Shalallahu alaihi wassalam Keistimewaan Nabi Muhammad Shalallahu alaihi wassalam Kemenangan Nabi Muhammdaw saw. dengan bantuan angin

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 1
9
Q.S Al-Ahzab (33:9)

يٰٓاَيُّهَا الَّذِيْنَ اٰمَنُوا اذْكُرُوْا نِعْمَةَ اللّٰهِ عَلَيْكُمْ اِذْ جَاۤءَتْكُمْ جُنُوْدٌ فَاَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ رِيْحًا وَّجُنُوْدًا لَّمْ تَرَوْهَا ۗوَكَانَ اللّٰهُ بِمَا تَعْمَلُوْنَ بَصِيْرًاۚ

yā ayyuhal-lażīna āmanużkurū ni‘matallāhi ‘alaikum iż jā'atkum junūdun fa'arsalnā ‘alaihim rīḥaw wa junūdal lam tarauhā, wa kānallāhu bimā ta‘malūna baṣīrā(n).

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku tuna ni'imar Allah a kanku lokacin da rundunoni suka zo muku, sai Muka aika iska a kansu da rundunoni da ba ku gani ba. Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatawa.