اِذْ قَالَ اللّٰهُ يٰعِيْسٰٓى اِنِّيْ مُتَوَفِّيْكَ وَرَافِعُكَ اِلَيَّ وَمُطَهِّرُكَ مِنَ الَّذِيْنَ كَفَرُوْا وَجَاعِلُ الَّذِيْنَ اتَّبَعُوْكَ فَوْقَ الَّذِيْنَ كَفَرُوْٓا اِلٰى يَوْمِ الْقِيٰمَةِ ۚ ثُمَّ اِلَيَّ مَرْجِعُكُمْ فَاَحْكُمُ بَيْنَكُمْ فِيْمَا كُنْتُمْ فِيْهِ تَخْتَلِفُوْنَ
iż qālallāhu yā ‘īsā innī mutawaffīka wa rāfi‘uka ilayya wa muṭahhiruka minal-lażīna kafarū wa jā‘ilul-lażīnattaba‘ūka fauqal-lażīna kafarū ilā yaumil-qiyāmah(ti), ṡumma ilayya marji‘ukum fa aḥkumu bainakum fīmā kuntum fīhi takhtalifūn(a).
A lõkacin da Allah Ya ce: 'Ya Isa! Lalle Ni Zan karɓe ka kuma Zan ɗaukaka ka zuwa gare Ni, kuma Zan tsarkake ka daga waɗanda suka kafirta, kuma Zan sanya waɗanda suka bi ka a bisa waɗanda suka kafirta har zuwa Ranar Kiyãma. Sa'an nan zuwa gare Ni makominku, sai In yanke hukunci a tsakaninku game da abin da kuka bambanta.'
بَلْ رَّفَعَهُ اللّٰهُ اِلَيْهِ ۗوَكَانَ اللّٰهُ عَزِيْزًا حَكِيْمًا
bar rafa‘ahullāhu ilaih(i), wa kānallāhu ‘azīzan ḥakīmā(n).
A'a! Allah Ya ɗaukaka shi zuwa gare Shi. Kuma Allah Yana girma, Mai hikima.