قَالَتْ رَبِّ اَنّٰى يَكُوْنُ لِيْ وَلَدٌ وَّلَمْ يَمْسَسْنِيْ بَشَرٌ ۗ قَالَ كَذٰلِكِ اللّٰهُ يَخْلُقُ مَا يَشَاۤءُ ۗاِذَا قَضٰٓى اَمْرًا فَاِنَّمَا يَقُوْلُ لَهٗ كُنْ فَيَكُوْنُ
qālat rabbi annā yakūnu lī waladuw wa lam yamsasnī basyar(un), qāla każālikillāhu yakhluqu mā yasyā'(u), iżā qaḍā amran fa'innamā yaqūlu lahū kun fayakūn(u).
Ta ce: 'Ya Ubangiji! Yaya zan sami ɗa, alhãli wani mutum bai taɓa ni ba?' Ya ce: 'Haka Allah Yana halitta abin da Yake so. Idan Ya yi umurni ga wani abu, sai Ya ce masa: 'Ka kasance!' Sai ya kasance.'
وَّبِكُفْرِهِمْ وَقَوْلِهِمْ عَلٰى مَرْيَمَ بُهْتَانًا عَظِيْمًاۙ
wa bikufrihim wa qaulihim ‘alā maryama buhtānan ‘aẓīmā(n).
Kuma saboda kafircinsu da maganarsu game da Maryamu ƙarya mai girma.
قَالَتْ اَنّٰى يَكُوْنُ لِيْ غُلٰمٌ وَّلَمْ يَمْسَسْنِيْ بَشَرٌ وَّلَمْ اَكُ بَغِيًّا
qālat annā yakūnu lī gulāmuw wa lam yamsasnī basyaruw wa lam aku bagiyyā(n).
Ta ce: 'Ta yaya zan sami yaro, alhãli ba wani mutum ya taɓa ni ba, kuma ba ni karuwa ba?'
وَالَّتِيْٓ اَحْصَنَتْ فَرْجَهَا فَنَفَخْنَا فِيْهَا مِنْ رُّوْحِنَا وَجَعَلْنٰهَا وَابْنَهَآ اٰيَةً لِّلْعٰلَمِيْنَ
wal-latī aḥṣanat farjahā fa nafakhnā fīhā mir rūḥinā wa ja‘alnāhā wabnahā āyatal lil-‘ālamīn(a).
Kuma wadda ta kiyaye farjinta, sai Muka hura cikinta daga ruhuNamu, kuma Muka sanya ta da ɗanta alama ga talikai.
وَمَرْيَمَ ابْنَتَ عِمْرٰنَ الَّتِيْٓ اَحْصَنَتْ فَرْجَهَا فَنَفَخْنَا فِيْهِ مِنْ رُّوْحِنَا وَصَدَّقَتْ بِكَلِمٰتِ رَبِّهَا وَكُتُبِهٖ وَكَانَتْ مِنَ الْقٰنِتِيْنَ ࣖ ۔
wa maryamabnata ‘imrānal-latī aḥṣanat farjahā fa nafakhnā fīhi mir rūḥinā wa ṣaddaqat bikalimāti rabbihā wa kutubihī wa kānat minal-qānitīn(a).
Da Maryam 'yar 'Imrān da ta kiyaye farjinta, sai Muka hura mata daga ruhinMu, kuma ta gaskata da kalmomin Ubangijinta da Littāfinsa, kuma ta kasance daga masu tawali'u.