Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Suaib AS Azab atas kaum nabi Suaib as

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 8
91
Q.S Al-A'araf (7:91)

فَاَخَذَتْهُمُ الرَّجْفَةُ فَاَصْبَحُوْا فِيْ دَارِهِمْ جٰثِمِيْنَۙ

fa akhażathumur-rajfatu fa aṣbaḥū fī dārihim jāṡimīn(a).

Sai girgiza ta kama su, sai suka wayi gari a cikin gidajensu sunã mãsu kwanciya.


92
Q.S Al-A'araf (7:92)

الَّذِيْنَ كَذَّبُوْا شُعَيْبًا كَاَنْ لَّمْ يَغْنَوْا فِيْهَاۚ اَلَّذِيْنَ كَذَّبُوْا شُعَيْبًا كَانُوْا هُمُ الْخٰسِرِيْنَ

al-lażīna każżabū syu‘aiban ka'allam yagnau fīhā, al-lażīna każżabū syu‘aiban kānū humul-khāsirīn(a).

Waɗanda suka ƙaryata Shu'aib sun zama kamar ba su zauna a cikinta ba. Waɗanda suka ƙaryata Shu'aib sun yi hasara.


70
Q.S At-Tawba (9:70)

اَلَمْ يَأْتِهِمْ نَبَاُ الَّذِيْنَ مِنْ قَبْلِهِمْ قَوْمِ نُوْحٍ وَّعَادٍ وَّثَمُوْدَ ەۙ وَقَوْمِ اِبْرٰهِيْمَ وَاَصْحٰبِ مَدْيَنَ وَالْمُؤْتَفِكٰتِۗ اَتَتْهُمْ رُسُلُهُمْ بِالْبَيِّنٰتِۚ فَمَا كَانَ اللّٰهُ لِيَظْلِمَهُمْ وَلٰكِنْ كَانُوْٓا اَنْفُسَهُمْ يَظْلِمُوْنَ

alam ya'tihim naba'ul-lażīna min qablihim qaumi nūḥiw wa ‘ādiw wa ṡamūd(a), wa qaumi ibrāhīma wa aṣḥābi madyana wal-mu'tafikāt(i), atathum rusuluhum bil-bayyināt(i), famā kānallāhu liyaẓlimahum wa lākin kānū anfusahum yaẓlimūn(a).

Shin ba ya zo musu labarin waɗanda suka kafirta a gabãninsu: mutanen Nuhu da 'Ad da Thamud da mutanen Ibrahim da mutanen Madyan da garuruwan da aka jũya? Manzanninsu sun zo musu da bayyane. Saboda haka Allah ba Ya zalunta su ba, amma sun kasance suna zaluntar kansu.


94
Q.S Hud (11:94)

وَلَمَّا جَاۤءَ اَمْرُنَا نَجَّيْنَا شُعَيْبًا وَّالَّذِيْنَ اٰمَنُوْا مَعَهٗ بِرَحْمَةٍ مِّنَّاۚ وَاَخَذَتِ الَّذِيْنَ ظَلَمُوا الصَّيْحَةُ فَاَصْبَحُوْا فِيْ دِيَارِهِمْ جٰثِمِيْنَۙ

wa lammā jā'a amrunā najjainā syu‘aibaw wal-lażīna amanū ma‘ahū biraḥmatim minnā, wa akhażatil-lażīna ẓalamuṣ-ṣaiḥatu fa aṣbaḥū fī diyārihim jāṡimīn(a).

Sa'an nan Muka aika Musa bayansu da ãyõyinMu zuwa Fir'auna da shugabanninsa, sai suka yi zalunci gare su. To ka dũbi yadda ya ƙare waɗanda suka yi fasadi.


95
Q.S Hud (11:95)

كَاَنْ لَّمْ يَغْنَوْا فِيْهَا ۗ اَلَا بُعْدًا لِّمَدْيَنَ كَمَا بَعِدَتْ ثَمُوْدُ ࣖ

ka allam yagnau fīhā, alā bu‘dal limadyana kamā ba‘idat ṡamūd(u).

Kuma Musa ya ce: 'Ya Fir'auna! Lalle ni Manzon Ubangijin halittu ne.'


79
Q.S Al-Hijr (15:79)

فَانْتَقَمْنَا مِنْهُمْۘ وَاِنَّهُمَا لَبِاِمَامٍ مُّبِيْنٍۗ ࣖ

fantaqamnā minhum, wa innahumā labi'imāmim mubīn(in).

Kuma Muka ba su ãyõyinMu, sai suka kasance suna jũya baya daga gare su.


189
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:189)

فَكَذَّبُوْهُ فَاَخَذَهُمْ عَذَابُ يَوْمِ الظُّلَّةِ ۗاِنَّهٗ كَانَ عَذَابَ يَوْمٍ عَظِيْمٍ

fa każżabūhu fa akhażahum ‘ażābu yaumiẓ-ẓullah(ti), innahū kāna ‘ażāba yaumin ‘aẓīm(in).

Sai suka ƙaryata shi, sai azabar ranar duhu ta kama su. Lalle ne shi azabar rana mai girma ne.


37
Q.S Al-Ankabut (29:37)

فَكَذَّبُوْهُ فَاَخَذَتْهُمُ الرَّجْفَةُ فَاَصْبَحُوْا فِيْ دَارِهِمْ جٰثِمِيْنَ ۙ

fa każżabūhu fa'akhażathumur-rajfatu fa'aṣbaḥū fī dārihim jāṡimīn(a).

Sai suka ƙaryata shi, sai girgije mai tsananin gaske ya kama su, sai suka zama a cikin gidajensu suna kwance.