Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Ayub AS Kenabian Ayub as.

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 2
163
Q.S An-Nisa'i (4:163)

۞ اِنَّآ اَوْحَيْنَآ اِلَيْكَ كَمَآ اَوْحَيْنَآ اِلٰى نُوْحٍ وَّالنَّبِيّٖنَ مِنْۢ بَعْدِهٖۚ وَاَوْحَيْنَآ اِلٰٓى اِبْرٰهِيْمَ وَاِسْمٰعِيْلَ وَاِسْحٰقَ وَيَعْقُوْبَ وَالْاَسْبَاطِ وَعِيْسٰى وَاَيُّوْبَ وَيُوْنُسَ وَهٰرُوْنَ وَسُلَيْمٰنَ ۚوَاٰتَيْنَا دَاوٗدَ زَبُوْرًاۚ

innā auḥainā ilaika kamā auḥainā ilā nūḥiw wan-nabiyyīna mim ba‘dih(ī), wa auḥainā ilā ibrāhīma wa ismā‘īla wa isḥāqa wa ya‘qūba wal-asbāṭi wa ‘īsā wa ayyūba wa yūnusa wa hārūna wa sulaimān(a), wa ātainā dāwūda zabūrā(n).

Lalle Muka yi wahayi zuwa gare ka kamar Muka yi wa Nuhu da annabawa bayansa. Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Ibrãhĩm da Isma'il da Ishãƙu da Ya'qub da zuriyarsu da Isa da Ayyub da Yunus da Harun da Sulaiman. Kuma Muka bai wa Dawud Zabura.


84
Q.S Al-An'am (6:84)

وَوَهَبْنَا لَهٗٓ اِسْحٰقَ وَيَعْقُوْبَۗ كُلًّا هَدَيْنَا وَنُوْحًا هَدَيْنَا مِنْ قَبْلُ وَمِنْ ذُرِّيَّتِهٖ دَاوٗدَ وَسُلَيْمٰنَ وَاَيُّوْبَ وَيُوْسُفَ وَمُوْسٰى وَهٰرُوْنَ ۗوَكَذٰلِكَ نَجْزِى الْمُحْسِنِيْنَۙ

wa wahabnā lahū isḥāqa wa ya‘qūb(a), kullan hadainā wa nūḥan hadainā min qablu wa min żurriyyatihī dāwūda wa sulaimāna wa ayyūba wa yūsufa wa mūsā wa hārūna wa każālika najzil-muḥsinīn(a).

Kuma Muka bai shi Ishãƙu da Ya'qub. Duk Muka shiryar. Kuma Nuhu Muka shiryar a gabãni, kuma daga zuriyarsa Dawud da Sulaiman da Ayyub da Yusuf da Musa da Harun. Kuma haka Muke sãka wa mãsu kyautatawa.