فَاَنْجَيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ
fa anjaināhu wa ahlahū illamra'atahū kānat minal-gābirīn(a).
Sai Muka tsire shi da iyalinsa face matarsa, ta kasance daga mãsu baya.
قَالُوْا يٰلُوْطُ اِنَّا رُسُلُ رَبِّكَ لَنْ يَّصِلُوْٓا اِلَيْكَ فَاَسْرِ بِاَهْلِكَ بِقِطْعٍ مِّنَ الَّيْلِ وَلَا يَلْتَفِتْ مِنْكُمْ اَحَدٌ اِلَّا امْرَاَتَكَۗ اِنَّهٗ مُصِيْبُهَا مَآ اَصَابَهُمْ ۗاِنَّ مَوْعِدَهُمُ الصُّبْحُ ۗ اَلَيْسَ الصُّبْحُ بِقَرِيْبٍ
qālū yā lūṭu innā rusulu rabbika lay yaṣilū ilaika fa asri bi'ahlika biqiṭ‘im minal-laili wa lā yaltafit minkum aḥadun illamra'atak(a), innahū muṣībuhā mā aṣābahum, inna mau‘idahumuṣ-ṣubḥ(u), alaisaṣ-ṣubḥu biqarīb(in).
Kuma shugabannin mutanensa waɗanda suka kafirta suka ce: 'Idan kun bi Shu'aib, to lalle ku daga mãsu hasara ne.'
اِلَّآ اٰلَ لُوْطٍۗ اِنَّا لَمُنَجُّوْهُمْ اَجْمَعِيْنَۙ
illā āla lūṭ(in), innā lamunajjūhum ajma‘īn(a).
'Face iyalin Lut. Lalle mu za mu tsire su gaba ɗaya,'
فَاَسْرِ بِاَهْلِكَ بِقِطْعٍ مِّنَ الَّيْلِ وَاتَّبِعْ اَدْبَارَهُمْ وَلَا يَلْتَفِتْ مِنْكُمْ اَحَدٌ وَّامْضُوْا حَيْثُ تُؤْمَرُوْنَ
fa asri bi'ahlika biqiṭ‘im minal-laili wattabi‘ adbārahum wa lā yaltafit minkum aḥaduw wamḍū ḥaiṡu tu'marūn(a).
'Saboda haka ka fita da iyalinka da dare, kuma ka bi su a baya, kuma kada wani daga gare ku ya jũya baya, kuma ku ci gaba da abin da aka umurce ku da shi.'
فَنَجَّيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اَجْمَعِيْنَ ۙ
fa najjaināhu wa ahlahū ajma‘īn(a).
Sai Muka cece shi da iyalinsa duka,
فَاَنْجَيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ قَدَّرْنٰهَا مِنَ الْغٰبِرِيْنَ
fa'anjaināhu wa ahlahū illamra'atahū qaddarnāhā minal-gābirīn(a).
Sai Muka tsire shi da iyalinsa face matarsa, Muka ƙaddara ta daga mãsu baya.
قَالَ اِنَّ فِيْهَا لُوْطًا ۗقَالُوْا نَحْنُ اَعْلَمُ بِمَنْ فِيْهَا ۖ لَنُنَجِّيَنَّهٗ وَاَهْلَهٗٓ اِلَّا امْرَاَتَهٗ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ
qāla inna fīhā lūṭā(n), qālū naḥnu a‘lamu biman fīhā, lanunajjiyannahū wa ahlahū illamra'atahū kānat minal-gābirīn(a).
Ya ce 'Lalle ne a cikinta akwai Lut.' Suka ce 'Mu mafi sani ne da wanda ke cikinta. Lalle ne za Mu cece shi da iyalinsa sai matarsa. Ta kasance daga waɗanda suka rage.'
وَلَمَّآ اَنْ جَاۤءَتْ رُسُلُنَا لُوْطًا سِيْۤءَ بِهِمْ وَضَاقَ بِهِمْ ذَرْعًا وَّقَالُوْا لَا تَخَفْ وَلَا تَحْزَنْ ۗاِنَّا مُنَجُّوْكَ وَاَهْلَكَ اِلَّا امْرَاَتَكَ كَانَتْ مِنَ الْغٰبِرِيْنَ
wa lammā an jā'at rusulunā lūṭan sī'a bihim wa ḍāqa bihim żar‘aw wa qālū lā takhaf wa lā taḥzan, innā munajjūka wa ahlaka illamra'ataka kānat minal-gābirīn(a).
Kuma a lokacin da manzanninMu suka zo wa Lut, ya ji baƙin ciki saboda su kuma ya ƙunƙuntar da su. Suka ce 'Kada ka ji tsoro kuma kada ka yi baƙin ciki. Lalle ne mu masu ceton ka ne da iyalinka sai matarka. Ta kasance daga waɗanda suka rage.'
اِذْ نَجَّيْنٰهُ وَاَهْلَهٗٓ اَجْمَعِيْنَۙ
iż najjaināhu wa ahlahū ajma‘īn(a).
(Ingatlah) ketika Kami telah menyelamatkan dia dan pengikutnya semua,
فَاَخْرَجْنَا مَنْ كَانَ فِيْهَا مِنَ الْمُؤْمِنِيْنَۚ
fa akhrajnā man kāna fīhā minal-mu'minīn(a).
Sai Muka fitar da waɗanda suka yi ĩmãni a cikinsu.
فَمَا وَجَدْنَا فِيْهَا غَيْرَ بَيْتٍ مِّنَ الْمُسْلِمِيْنَۚ
famā wajadnā fīhā gaira baitim minal-muslimīn(a).
Kuma ba Mu sãmu a cikinsu ba face gida ɗaya na musulmi.
اِنَّآ اَرْسَلْنَا عَلَيْهِمْ حَاصِبًا اِلَّآ اٰلَ لُوْطٍ ۗنَجَّيْنٰهُمْ بِسَحَرٍۙ
innā arsalnā ‘alaihim ḥāṣiban illā āla lūṭ(in), najjaināhum bisaḥar(in).
Lalle Muka aika musu da dutse na laka, sai waɗanda aka tsira da dare.