Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Luth AS Keutamaan dan Kemuliaan nabi Luth as

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 6
86
Q.S Al-An'am (6:86)

وَاِسْمٰعِيْلَ وَالْيَسَعَ وَيُوْنُسَ وَلُوْطًاۗ وَكُلًّا فَضَّلْنَا عَلَى الْعٰلَمِيْنَۙ

wa ismā‘īla wal-yasa‘a wa yūnusa wa lūṭā(n), wa kullan faḍḍalnā ‘alal-‘ālamīn(a).

Kuma Isma'il da Alyasa'u da Yunus da Lut. Kuma duk Muka fiɗa a bisa mutane.


74
Q.S Al-Anbiya'i (21:74)

وَلُوْطًا اٰتَيْنٰهُ حُكْمًا وَّعِلْمًا وَّنَجَّيْنٰهُ مِنَ الْقَرْيَةِ الَّتِيْ كَانَتْ تَّعْمَلُ الْخَبٰۤىِٕثَ ۗاِنَّهُمْ كَانُوْا قَوْمَ سَوْءٍ فٰسِقِيْنَۙ

wa lūṭan ātaināhu ḥumkaw wa ‘ilmaw wa najjaināhu minal-qaryatil-latī kānat ta‘malul-khabā'iṡ(a), innahum kānū qauma sau'in fāsiqīn(a).

Kuma Lut Muka bai shi hukunci da ilimi, kuma Muka tsire shi daga garin da suke aikata munanan ayyuka. Lalle su mutane ne mãsu muni, mãsu fasiƙanci.


75
Q.S Al-Anbiya'i (21:75)

وَاَدْخَلْنٰهُ فِيْ رَحْمَتِنَاۗ اِنَّهٗ مِنَ الصّٰلِحِيْنَ ࣖ

wa adkhalnāhu fī raḥmatinā, innahū minaṣ-ṣāliḥīn(a).

Kuma Muka shigar da shi cikin rahamarMu. Lalle shi yana daga sãlihai.


162
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:162)

اِنِّيْ لَكُمْ رَسُوْلٌ اَمِيْنٌ ۙ

innī lakum rasūlun amīn(un).

'Lalle ne ni a gare ku manzo ne na aminci,'


26
Q.S Al-Ankabut (29:26)

۞ فَاٰمَنَ لَهٗ لُوْطٌۘ وَقَالَ اِنِّيْ مُهَاجِرٌ اِلٰى رَبِّيْ ۗاِنَّهٗ هُوَ الْعَزِيْزُ الْحَكِيْمُ

fa āmana lahū lūṭ(un), wa qāla innī muhājirun ilā rabbī, innahū huwal-‘azīzul-ḥakīm(u).

Sai Lut ya yi imani da shi. Sai ya ce 'Lalle ne ni mai ƙaura ne zuwa ga Ubangijina. Lalle ne Shi ne Mai girma, Mai hikima.'


133
Q.S As-Saffat (37:133)

وَاِنَّ لُوْطًا لَّمِنَ الْمُرْسَلِيْنَۗ

wa inna lūṭal laminal-mursalīn(a).

Dan sungguh, Lut benar-benar termasuk salah seorang rasul.