Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Nabi-nabi Kisah-kisah para rasul Nabi Nuh AS Terkabulnya doa Nabi Nuh as

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 6
76
Q.S Al-Anbiya'i (21:76)

وَنُوْحًا اِذْ نَادٰى مِنْ قَبْلُ فَاسْتَجَبْنَا لَهٗ فَنَجَّيْنٰهُ وَاَهْلَهٗ مِنَ الْكَرْبِ الْعَظِيْمِ ۚ

wa nūḥan iż nādā min qablu fastajabnā lahū fa najjaināhu wa ahlahū minal-karbil-‘aẓīm(i).

Kuma Nuhu a gabãni, sa'ad da ya kira, sai Muka karɓa masa, sai Muka tsire shi da iyalinsa daga bala'i mai girma.


77
Q.S Al-Anbiya'i (21:77)

وَنَصَرْنٰهُ مِنَ الْقَوْمِ الَّذِيْنَ كَذَّبُوْا بِاٰيٰتِنَاۗ اِنَّهُمْ كَانُوْا قَوْمَ سَوْءٍ فَاَغْرَقْنٰهُمْ اَجْمَعِيْنَ

wa naṣarnāhu minal-qaumil-lażīna każżabū bi'āyātinā, innahum kānū qauma sau'in fa agraqnāhum ajma‘īn(a).

Kuma Muka taimake shi daga mutanen waɗanda suka ƙaryata da ãyõyinMu. Lalle su mutane ne mãsu muni, sai Muka nutsar da su gaba ɗaya.


119
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:119)

فَاَنْجَيْنٰهُ وَمَنْ مَّعَهٗ فِى الْفُلْكِ الْمَشْحُوْنِ

fa anjaināhu wa mam ma‘ahū fil-fulkil-masyḥūn(i).

Sai Muka cece shi da waɗanda suke tare da shi a cikin jirgi mai cike.


75
Q.S As-Saffat (37:75)

وَلَقَدْ نَادٰىنَا نُوْحٌ فَلَنِعْمَ الْمُجِيْبُوْنَۖ

wa laqad nādānā nūḥun falani‘mal-mujībūn(a).

Dan sungguh, Nuh telah berdoa kepada Kami, maka sungguh, Kamilah sebaik-baik yang memperkenankan doa.


11
Q.S Al-Qamar (54:11)

فَفَتَحْنَآ اَبْوَابَ السَّمَاۤءِ بِمَاۤءٍ مُّنْهَمِرٍۖ

fa fataḥnā abwābas-samā'i bimā'im munhamir(in).

Sai Muka buɗe ƙofofin sama da ruwa mai zuba.


12
Q.S Al-Qamar (54:12)

وَّفَجَّرْنَا الْاَرْضَ عُيُوْنًا فَالْتَقَى الْمَاۤءُ عَلٰٓى اَمْرٍ قَدْ قُدِرَ ۚ

wa fajjarnal-arḍa ‘uyūnan faltaqal-mā'u ‘alā amrin qad qudir(a).

Kuma Muka buɗe ƙasa da maɓuɓɓuka, sai ruwa ya haɗu bisa abin da aka yi alkawari.