Shiga Musulunci, danna nan
ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



Jigo - Bangsa-bangsa terdahulu Awal kejadian makhluk Penciptaan selain manusia Penciptaan negeri-negeri Keutamaan Baitul Maqdis dan tanah Syam

Sakamakon neman ayoyi :
Jimillar ayoyi : 3
1
Q.S Al-Isra'i (17:1)

سُبْحٰنَ الَّذِيْٓ اَسْرٰى بِعَبْدِهٖ لَيْلًا مِّنَ الْمَسْجِدِ الْحَرَامِ اِلَى الْمَسْجِدِ الْاَقْصَا الَّذِيْ بٰرَكْنَا حَوْلَهٗ لِنُرِيَهٗ مِنْ اٰيٰتِنَاۗ اِنَّهٗ هُوَ السَّمِيْعُ الْبَصِيْرُ

subḥānal-lażī asrā bi‘abdihī lailam minal-masjidil ḥarāmi ilal-masjidil-aqṣal-lażī bāraknā ḥaulahū linuriyahū min āyātinā, innahū huwas-samī‘ul-baṣīr(u).

Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya yi tafiyar dare da bawansa daga Masallacin Haram zuwa Masallacin Aqsa wanda Muka yi albarka a kewaye da shi, domin Mu nuna masa wasu daga ãyõyinMu. Lalle Shi ne Mai ji, Mai gani.


71
Q.S Al-Anbiya'i (21:71)

وَنَجَّيْنٰهُ وَلُوْطًا اِلَى الْاَرْضِ الَّتِيْ بٰرَكْناَ فِيْهَا لِلْعٰلَمِيْنَ

wa najjaināhu wa lūṭan ilal-arḍil-latī bāraknā fīhā lil-‘ālamīn(a).

Kuma Muka tsire shi da Lut zuwa ƙasar da Muka yi albarka a cikinta ga talikai.


81
Q.S Al-Anbiya'i (21:81)

وَلِسُلَيْمٰنَ الرِّيْحَ عَاصِفَةً تَجْرِيْ بِاَمْرِهٖٓ اِلَى الْاَرْضِ الَّتِيْ بٰرَكْنَا فِيْهَاۗ وَكُنَّا بِكُلِّ شَيْءٍ عٰلِمِيْنَ

wa lisulaimānar-rīḥa ‘āṣifatan tajrī bi'amrihī ilal-arḍil-latī bāraknā fīhā, wa kunnā bikulli syai'in ‘ālimīn(a).

Kuma Muka hõre masa iska mai ƙarfi, tana gudana da umurninSa zuwa ga ƙasar da Muka yi albarka a cikinta. Kuma Muka kasance Masani ga komai.