9
Q.S Al-Insan (76:9)
اِنَّمَا نُطْعِمُكُمْ لِوَجْهِ اللّٰهِ لَا نُرِيْدُ مِنْكُمْ جَزَاۤءً وَّلَا شُكُوْرًا
innamā nuṭ‘imukum liwajhillāhi lā nurīdu minkum jazā'aw wa lā syukūrā(n).
(Suna cewa): 'Lalle ne mu, muna ciyar da ku ne don neman yardar Allah kawai, ba ma son saka daga gare ku, kuma ba ma son godiya.'