31
Q.S Al-Insan (76:31)
يُّدْخِلُ مَنْ يَّشَاۤءُ فِيْ رَحْمَتِهٖۗ وَالظّٰلِمِيْنَ اَعَدَّ لَهُمْ عَذَابًا اَلِيْمًا ࣖ
yudkhilu may yasyā'u fī raḥmatih(ī), waẓ-ẓālimīna a‘adda lahum ‘ażāban alīmā(n).
Yana shigar da wanda Yake so cikin rahamarsa (Aljanna). Amma ga masu zalunci, Ya shirya musu azaba mai raɗaɗi.