24
Q.S Al-Insan (76:24)
فَاصْبِرْ لِحُكْمِ رَبِّكَ وَلَا تُطِعْ مِنْهُمْ اٰثِمًا اَوْ كَفُوْرًاۚ
faṣbir liḥukmi rabbika wa lā tuṭi‘ minhum āṡiman au kafūrā(n).
Saboda haka ka yi haƙuri ga hukuncin Ubangijinka, kuma kada ka bi mai zunubi ko mai kafirci daga cikinsu.