2
Q.S Al-Insan (76:2)
اِنَّا خَلَقْنَا الْاِنْسَانَ مِنْ نُّطْفَةٍ اَمْشَاجٍۖ نَّبْتَلِيْهِ فَجَعَلْنٰهُ سَمِيْعًاۢ بَصِيْرًا
innā khalaqnal-insāna min nuṭfatin amsyājin nabtalīhi fa ja‘alnāhu samī‘am baṣīrā(n).
Lalle ne, Mu Mun halitta mutum daga digon ruwa garwayayye, Muna jarraba shi (da umurni da haram), saboda haka Muka sanya shi mai ji mai gani.