19
Q.S Al-Muzzammil (73:19)
اِنَّ هٰذِهٖ تَذْكِرَةٌ ۚ فَمَنْ شَاۤءَ اتَّخَذَ اِلٰى رَبِّهٖ سَبِيْلًا ࣖ
inna hāżihī tażkirah(tun), faman syā'attakhaża ilā rabbihī sabīlā(n).
Lalle wannan tunatarwa ce, sabõda haka wanda ya so ya ɗauki hanya zuwa ga Ubangijinsa.