ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



23

Q.S Nuh (71:23)

وَقَالُوْا لَا تَذَرُنَّ اٰلِهَتَكُمْ وَلَا تَذَرُنَّ وَدًّا وَّلَا سُوَاعًا ەۙ وَّلَا يَغُوْثَ وَيَعُوْقَ وَنَسْرًاۚ

wa qālū lā tażarunna ālihatakum wa lā tażarunna waddaw wa lā suwā‘ā(n), wa lā yagūṡa wa ya‘ūqa wa nasrā(n).

Kuma suka ce, 'Kada ku bar abũbuwan bautarku, kuma kada ku bar Wadd, kuma kada ku bar Suwā', kuma kada ku bar Yaghūth da Ya'ūq da Nasr.'