ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



21

Q.S Nuh (71:21)

قَالَ نُوْحٌ رَّبِّ اِنَّهُمْ عَصَوْنِيْ وَاتَّبَعُوْا مَنْ لَّمْ يَزِدْهُ مَالُهٗ وَوَلَدُهٗٓ اِلَّا خَسَارًاۚ

qāla nūḥur rabbi innahum ‘aṣaunī wattaba‘ū mal lam yazidhu māluhū wa waladuhū illā khasārā(n).

Nūhu ya ce, 'Ya Ubangijina! Lalle sũ sun yi mini rashin biyayya kuma suka bi wanda dukiyarsa da 'ya'yansa ba su ƙara masa komai ba face hasāra.'