4
Q.S At-Tahrim (66:4)
اِنْ تَتُوْبَآ اِلَى اللّٰهِ فَقَدْ صَغَتْ قُلُوْبُكُمَاۚ وَاِنْ تَظٰهَرَا عَلَيْهِ فَاِنَّ اللّٰهَ هُوَ مَوْلٰىهُ وَجِبْرِيْلُ وَصَالِحُ الْمُؤْمِنِيْنَۚ وَالْمَلٰۤىِٕكَةُ بَعْدَ ذٰلِكَ ظَهِيْرٌ
in tatūbā ilallāhi faqad ṣagat qulūbukumā, wa in taẓāharā ‘alaihi fa innallāha huwa maulāhu wa jibrīlu wa ṣāliḥul-mu'minīn(a), wal-malā'ikatu ba‘da żālika ẓahīr(un).
Idan ku biyu kun tuba zuwa ga Allah, to lalle zukātanku sun karkata (zuwa gaskiya). Kuma idan kun taimaka wa juna a kan shi (Annahi), to lalle Allah ne Mai taimakonsa, da Jibrīl da māsu alhēri daga muminai, kuma malā'iku bayan haka ne masu taimako.