11
Q.S At-Tahrim (66:11)
وَضَرَبَ اللّٰهُ مَثَلًا لِّلَّذِيْنَ اٰمَنُوا امْرَاَتَ فِرْعَوْنَۘ اِذْ قَالَتْ رَبِّ ابْنِ لِيْ عِنْدَكَ بَيْتًا فِى الْجَنَّةِ وَنَجِّنِيْ مِنْ فِرْعَوْنَ وَعَمَلِهٖ وَنَجِّنِيْ مِنَ الْقَوْمِ الظّٰلِمِيْنَۙ
wa ḍaraballāhu maṡalal lil-lażīna āmanumra'ata fir‘aun(a), iż qālat rabbibni lī ‘indaka baitan fil jannati wa najjinī min fir‘auna wa ‘amalihī wa najjinī minal qaumiẓ-ẓālimīn(a).
Kuma Allah Ya buga wa waɗanda suka yi īmāni misalin matar Fir'auna, lokacin da ta ce, 'Ya Ubangijina! Ka gina mini gida a wurinka a Aljanna kuma ka tsare ni daga Fir'auna da ayyukansa, kuma ka tsare ni daga mutāne mãsu zālunci.'