7
Q.S Al-Mumtahana (60:7)
۞ عَسَى اللّٰهُ اَنْ يَّجْعَلَ بَيْنَكُمْ وَبَيْنَ الَّذِيْنَ عَادَيْتُمْ مِّنْهُمْ مَّوَدَّةًۗ وَاللّٰهُ قَدِيْرٌۗ وَاللّٰهُ غَفُوْرٌ رَّحِيْمٌ
‘asallāhu ay yaj‘ala bainakum wa bainal-lażīna ‘ādaitum minhum mawaddah(tan), wallāhu qadīr(un), wallāhu gafūrur raḥīm(un).
Tsammãninku Allah zai sanya ƙauna a tsakāninku da waɗanda kuka yi musu ƙiyayya daga gare su. Kuma Allah Mai ikon yin komai ne, kuma Allah Mai gafara ne, Mai rahama.