5
Q.S Al-Mumtahana (60:5)
رَبَّنَا لَا تَجْعَلْنَا فِتْنَةً لِّلَّذِيْنَ كَفَرُوْا وَاغْفِرْ لَنَا رَبَّنَاۚ اِنَّكَ اَنْتَ الْعَزِيْزُ الْحَكِيْمُ
rabbanā lā taj‘alnā fitnatal lil-lażīna kafarū wagfir lanā rabbanā, innaka antal-‘azīzul-ḥakīm(u).
Ya Ubangijinmu! Kada ka sanya mu fitina ga waɗanda suka kãfirta, kuma ka gafarta mana. Lalle Kai ne Mai ƙarfi, Mai hikima.