ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



3

Q.S Al-Mumtahana (60:3)

لَنْ تَنْفَعَكُمْ اَرْحَامُكُمْ وَلَآ اَوْلَادُكُمْ ۛيَوْمَ الْقِيٰمَةِ ۛيَفْصِلُ بَيْنَكُمْۗ وَاللّٰهُ بِمَا تَعْمَلُوْنَ بَصِيْرٌ

lan tanfa‘akum arḥāmukum wa lā aulādukum yaumal-qiyāmati yafṣilu bainakum, wallāhu bimā ta‘malūna baṣīr(un).

Ba za su amfane ku ba, ko danginku ko 'ya'yanku. A rānar alƙiyama zai raba tsakaninku. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke yi.