13
Q.S Al-Mumtahana (60:13)
يٰٓاَيُّهَا الَّذِيْنَ اٰمَنُوْا لَا تَتَوَلَّوْا قَوْمًا غَضِبَ اللّٰهُ عَلَيْهِمْ قَدْ يَىِٕسُوْا مِنَ الْاٰخِرَةِ كَمَا يَىِٕسَ الْكُفَّارُ مِنْ اَصْحٰبِ الْقُبُوْرِ ࣖ
yā ayyuhal-lażīna āmanū lā tatawallau qauman gaḍiballāhu ‘alaihim qad ya'isū minal-ākhirati kamā ya'isal-kuffāru min aṣḥābil-qubūr(i).
Ya waɗanda suka yi īmāni! Kada ku ɗauki mutāne waɗanda Allah Ya yi musu fushi a matsayin abokai. Lalle sũ sun yi tsammanin rashin nasara a Lāhira kamar yadda kāfirai suka yi tsammanin rashin nasara daga mutānen kabari.