7
Q.S Al-Hadid (57:7)
اٰمِنُوْا بِاللّٰهِ وَرَسُوْلِهٖ وَاَنْفِقُوْا مِمَّا جَعَلَكُمْ مُّسْتَخْلَفِيْنَ فِيْهِۗ فَالَّذِيْنَ اٰمَنُوْا مِنْكُمْ وَاَنْفَقُوْا لَهُمْ اَجْرٌ كَبِيْرٌۚ
Āminū billāhi wa rasūlihī wa anfiqū mimmā ja‘alakum mustakhlafīna fīh(i), fal-lażīna āmanū minkum wa anfaqū lahum ajrun kabīr(un).
Ku yi īmāni da Allah da ManzonSa kuma ku ciyar daga abin da Ya sanya ku masu mulki a cikinsa. To, waɗanda suka yi īmāni daga gare ku kuma suka ciyar, suna da lada mai girma.