Q.S Al-Hadid (57:4)
هُوَ الَّذِيْ خَلَقَ السَّمٰوٰتِ وَالْاَرْضَ فِيْ سِتَّةِ اَيَّامٍ ثُمَّ اسْتَوٰى عَلَى الْعَرْشِۗ يَعْلَمُ مَا يَلِجُ فِى الْاَرْضِ وَمَا يَخْرُجُ مِنْهَا وَمَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاۤءِ وَمَا يَعْرُجُ فِيْهَاۗ وَهُوَ مَعَكُمْ اَيْنَ مَا كُنْتُمْۗ وَاللّٰهُ بِمَا تَعْمَلُوْنَ بَصِيْرٌۗ
huwal-lażī khalaqas-samāwāti wal-arḍa fī sittati ayyāmin ṡummastawā ‘alal-‘arsy(i), ya‘lamu mā yaliju fil-arḍi wa mā yakhruju minhā wa mā yanzilu minas-samā'i wa mā ya‘ruju fīhā, wa huwa ma‘akum aina mā kuntum, wallāhu bimā ta‘malūna baṣīr(un).
Shi ne Wanda Ya halicce sammai da ƙasa a cikin kwanaki shida, sa'an nan Ya tsuguna a kan Al'arshi. Yana sanin abin da ke shiga cikin ƙasa da abin da ke fitowa daga cikinta, da abin da ke saukowa daga sama da abin da ke hawa zuwa gare ta. Kuma Shi yana tare da ku duk inda kuke. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke yi.