ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



24

Q.S Al-Hadid (57:24)

ۨالَّذِيْنَ يَبْخَلُوْنَ وَيَأْمُرُوْنَ النَّاسَ بِالْبُخْلِ ۗوَمَنْ يَّتَوَلَّ فَاِنَّ اللّٰهَ هُوَ الْغَنِيُّ الْحَمِيْدُ

allażīna yabkhalūna wa ya'murūnan-nāsa bil-bukhl(i), wa may yatawalla fa'innallāha huwal-ganiyyul-ḥamīd(u).

Waɗanda suke rowa kuma suna umurni wa mutāne da rowa. Kuma wanda ya juya baya, to lalle Allah ne Mai wadatarwa, Mai yabo.