ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



21

Q.S Al-Hadid (57:21)

سَابِقُوْٓا اِلٰى مَغْفِرَةٍ مِّنْ رَّبِّكُمْ وَجَنَّةٍ عَرْضُهَا كَعَرْضِ السَّمَاۤءِ وَالْاَرْضِۙ اُعِدَّتْ لِلَّذِيْنَ اٰمَنُوْا بِاللّٰهِ وَرُسُلِهٖۗ ذٰلِكَ فَضْلُ اللّٰهِ يُؤْتِيْهِ مَنْ يَّشَاۤءُ ۗوَاللّٰهُ ذُو الْفَضْلِ الْعَظِيْمِ

sābiqū ilā magfiratim mir rabbikum wa jannatin ‘arḍuhā ka‘arḍis-samā'i wal-arḍ(i), u‘iddat lil-lażīna āmanū billāhi wa rasūlih(ī), żālika faḍlullāhi yu'tīhi may yasyā'(u), wallāhu żul-faḍlil-‘aẓīm(i).

Ku yi gaggāwa zuwa ga gafara daga Ubangijinku da Aljanna mai faɗi kamar faɗin sammai da ƙasa, aka yi ta domin waɗanda suka yi īmāni da Allah da ManzanninSa. Wannan falalar Allah ne, Yana ba shi waɗanda Yake so. Kuma Allah Mai falala mai girma ne.