ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



6

Q.S Ash-Shura (42:6)

وَالَّذِيْنَ اتَّخَذُوْا مِنْ دُوْنِهٖٓ اَوْلِيَاۤءَ اللّٰهُ حَفِيْظٌ عَلَيْهِمْۖ وَمَآ اَنْتَ عَلَيْهِمْ بِوَكِيْلٍ

wal-lażīnattakhażū min dūnihī auliyā'allāhu ḥafīẓun ‘alaihim, wa mā anta ‘alaihim biwakīl(in).

Kuma waɗanda suka ɗauki majiɓinci waninSa, Allah Mai kiyayewa ne a kansu. Kuma kai ba ka zama mai kiyayewa a kansu ba.